Isa ga babban shafi
Ebola-Guinea

Ebola : Mutane 5 sun Mutu a Guinea

Hukumomin Lafiya a kasar Guinea sun sanar da mutuwar mutane 5 sakamakon sake barkewar cutar Ebola, abinda ya sa Liberia ta sanar da rufe iyakar ta da kasar.

Jami'in kiwon Lafiya a Guinea
Jami'in kiwon Lafiya a Guinea KENZO TRIBOUILLARD / AFP
Talla

Fode Tass Sylla, mai magana da yawun gwamnatin Guinea ya ce tun bayan samun labarin sake barkewar cutar an sanar da mutuwar mutane 5, 3 daga cikin su a birne su ba tare da bincike ba.

Jami’in ya ce yanzu haka ana sa ido kan mutane 961 wadanda suka yi mu’amala da wadanda suka mutun.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.