Isa ga babban shafi
Jamus-Najeriya

Jamus zata tallafawa Najeriya wajen yakar Boko Haram

Shugaban Kasar Jamus Joachim Gau yace kasar sa zata taimakawa Najeriya da Dala miliyan 50 dan yaki da kungiyar boko haram.Shugaban ya bayyana haka ne lokacin da ya ziyarci shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a fadar sa dake Abuja.Yusha’u Aliyu masanin tattalin arziki ya yiwa Kabir Yusuf tsokaci kan huldar tattalin arziki tsakanin kasashen biyu. 

Muhamadu Buhari Shugaban Tarrayar Najeriya
Muhamadu Buhari Shugaban Tarrayar Najeriya REUTERS/Afolabi Sotunde
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.