Isa ga babban shafi
Najeriya

Jamus za ta tallafawa Najeriya

Kasar Jamus ta yi alkawarin taimakawa Najeriya da kudi har dalar Amurka miliyan 50 domin kawo karshen yakin da kasar ke yi da yan kungiyar Boko Haram. Shugaban kasar Jamus ne ya bayyana haka bayan ya gana da shugaban Najeriya Muhd Buhari a karshen ziyarar kwanaki hudu da ya kawo a kasar. Muhammad Kabir Yusuf ya aiko da rahoto daga Abuja.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel. REUTERS/Christian Hartmann
Talla

01:17

Rahoto: Jamus za ta ba Najeriya tallafi

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.