Isa ga babban shafi
Chad

Mbacke ya bukaci a yiwa Hissen Habre na Chadi daurin rai da rai

Mai Gabatar da kara a kotun da ake yiwa tsohon shugaban kasar Chadi Hissene Habre shari’a Mbacke Fall ya bukaci daure tsohon shugaban rai da rai da kuma kwace kadarorin da ya mallaka saboda zargin cin zarafin bil adama da ake masa. 

Tsohon shugaban Chadi Hissène Habré
Tsohon shugaban Chadi Hissène Habré AFP/SEYLLOU
Talla

An zargi Habre a gidan yari na kashin kan sa da kuma kashe mutane akalla 40,000 lokacin da ya jagoranci kasar.

Yau ake saran tsohon shugaban zai fara kare kan sa a gaban kotun.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.