Isa ga babban shafi
Najeriya

An cafke mai samarwa ISIL membobi a Kano

Jami’an ‘Yan sanda farin kaya a Najeriya DSS sun sanar da cafke wani wanda ke samarwa kungiyar ISIL mai da’awar jihadi a Syria mayaka

Yan sandan Nigeria
Yan sandan Nigeria AFP PHOTO / Quentin Leboucher
Talla

DSS sun ce sunyi Nasaran cafke mutumin mai suna Abdussalam Enesi Yunusa ne a jihar Kano, tun 17 ga watan Janairu daya gabata, wannan kuwa bayan samun bayanan sirri dake cewa Yunusa kan dibar matasa a arewacin kasar domin aiki da ISIL dake tada zaune tsaye a Gabas ta Tsakiya.

Sanarwa na zuwa ne a dai-dai lokacin da ake gab da cika shekara daya da shugaban Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau ya sanar cewar Boko Haram ta yi mubaya’a ga shugaban kungiyar ISIL Abubakar al-Baghdadi.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.