Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Darajar Naira na ci gaba da faduwa

Wallafawa ranar:

Fadar gwmanatin Najeriya ta ce ba za a karya darajar takardar kudin kasar ta Naira ba a daidai lokacin da masana ke gargadin cewa kin daukar wannan mataki zai iya kara jefa tattalin arzikin a cikin matsala. A yau Laraba Sashen hausa na gidan rediyo Faransa kan baku dama  domin bayyana mana ra'ayin ku a kai.Abdoulaye Issa ke farin cikin gabatar maku da shirin na yau.

tsabar kudin Najeriya
tsabar kudin Najeriya Juguda.com
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.