Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Shugabannin duniya na taron tattalin arziki a Davos

Wallafawa ranar:

Shugabannin duniya da manyan ‘yan kasuwa da masana tattalin arziki da masana kimiya da fasaha sun gudanar da taron tattalin arziki a birnin Davos na kasar Switzerland, inda suka tattauna kan batutuwa da dama da suka hada da kasuwanci, ta’addanci, fasaha da matsalar kwararar ‘yan gudun hijira.Umaymah Sani ta duba mana a cikin shirinta ko a ina aka kwana dangane da taron. 

John Kerry a taron Davos
John Kerry a taron Davos
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.