Isa ga babban shafi
COTE D'IVOIRE

Didier Drogba yayi ritaya daga fagen kwallon kafa

Didier Drogba dan kasar Cote D'ivoire mai taka leda a kasar Canada ya sanar a yau Talata da yi ritaya daga fagen kwallon kafa.

Didier Drogba a lokacin da yake taka leda a kulob na Impact da ke Canada
Didier Drogba a lokacin da yake taka leda a kulob na Impact da ke Canada Trevor Ruszkowski-USA TODAY Sports
Talla

An haifi Drogba a ranar  11 ga watan Maris na shekara ta 1978 a Abidjan.

Didier Drogba ya haska a kasashe da suka hada da Faransa,Igila,Turkiya,China,da Canada.

Ya na daga cikin yan wasa da ke da magoya baya a kasashen Duniya musamman a fagen kwallon kafa.

Ana dai sa ran Didier Drogba ya zama Kocin wata kungiyar kwallon kafa a Turai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.