Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Tattalin arzikin Najeriya na fuskantar koma baya

Wallafawa ranar:

Kasuwar hannayen jarin Najeriya na ci gaba da samun koma-baya sakamakon asarar kudaden da yawansu ya haura Naira trillion tara a shekarar bana kawai.Wannan dai na zuwa a daidai lokacin da darajar takardar kudin kasar ke ci gaba da faduwa kasa warwas.Dr Kasimu Garba Kurfi wanda ke aiki da babbar kasuwar hannayen jarin kasar, ya bayyana dalilan da suka haddasawa Najeriya irin wannan asara. 

tsabar kudin Najeriya
tsabar kudin Najeriya Juguda.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.