Muhallinka Rayuwarka
An nada mace a matsayin Sarauniyar Noma a Damagaram
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:38
Mai martaba sarkin Damagaram-Zinder a Jamhuriyar Nijar Alhaji Aboubacar Oumarou Sanda, ya nada Hajiya Aichatou Abdou a matsayin sarauniyar noma ta farke a yankinsa.Wannan na a matsayin abin da shirin Noma Yanke Talauci na wannan mako ke dauke da shi tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.