Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Habou Ali Dan Jarida a Mali

Wallafawa ranar:

Akalla mutane 22 aka tabbatar da mutuwarsu a harin da ‘Yan bindiga suka yi garkuwa da mutane da dama a ginin wata babbar otel ta Radisson Blue da ‘Yan kasashen waje ke sauka a Bamako, babban birnin kasar Mali a yau Juma’a. Rahotanni da ke fitowa daga Mali na cewa an kubutar da mutane da dama yayin da tuni dakarun Faransa da na Amurka suka isa ginin otel din domin taimakawa dakarun Mali. Awwal Janyau ya tattauna da Habou Ali wani Dan Jarida a birnin Bamako, game da harin da kuma barazanar ‘Yan tawaye a kasar Mali.

'Yan bindiga sun kai hari ginin babbar Otel a Bamako na Mali
'Yan bindiga sun kai hari ginin babbar Otel a Bamako na Mali REUTERS/ MALIKAHERE.COM
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.