Isa ga babban shafi
Senegal

An cafke limamai bisa zargin ta'addanci a Senegal

Jami’an tsaro a kasar Senegal sun cafke wasu limaman addinin musulunci a birane da dama na kasar, bisa zargin yin alaka da kungiyoyi ta’addanci.

Macky Sall, shugaban Sénégal.
Macky Sall, shugaban Sénégal. AFP PHOTO / SEYLLOU
Talla

An dai kama limaman ne a garuruwan Kolda, Guediawaye, Khaolack da kuma Rufisque…. a daidai lokacin da kasar shirin daukar nauyin taron kasa da kasa kan samar da zaman lafiya da kuma tsaro a duniya daga ranar litinin.

Senegal dai ta yi makotaka da kasashen Mali da Mauritaniya, wadanda ke fama da kungiyoyin masu tsatsauran ra’ayin kishin islama kamar Alqaida da kuma Mojao.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.