Isa ga babban shafi
Najeriya

An ci kamfanin sadarwa na MTN tara a Najeriya

Hukumomin Najeriya sun ci tarar kanfanin sadarwar MTN kudi sama da Dala biliyan 5 saboda kasa dakatar da layukan da basu da rajista aiki a kasar.

MTN
MTN
Talla

Tarar ya sa farashin hannun kanfanin ya fadi da kashi 12 a kasuwannin hannayen jarin Afirka ta kudu.

Bayanai sun nuna cewar hukumar sadarwar Najeriya taci tarar kanfanin naira 200,000 kan kowanne layi da ake anfani da shi wanda bashi da rajista.

Kanfanin ya sanar da cewar ya fara tattaunawa da hukumar dan warware wannan matsalar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.