Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi:Rudunnar Afrka a kasar Afrka ta kudu
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:41
A yau Sashen hausa na gidan rediyo Faransa zai baku dama domin bayyana ra'ayin ku dangane da kaffa rudunar Afrika wace aka tura zuwa kasar Afrika ta Kudu domin samun horo, shirin ra'ayoyyin masu saurare tareda Musa kutama.