Isa ga babban shafi
Somalia

Rashin albashi ya hana Sojin Somalia murkushe Al-Shebab

Wani sabon rahoto na nuni da cewa rashin biyan sojojin Somalia albashi na daga cikin abubuwan da su ka hana dakarun samun galaba a kan mayakan Al-Shabab dake kai munanan hare hare a cikin kasar.

Dakarun Somalia
Dakarun Somalia Reuters/路透社
Talla

A watanni biyu da su ka wuce mayakan sun kai munanan hare hare a sansanin dakarun wanzar da zaman lafiya na AU tare da karbe ikon wasu garuruwa dake a Mogadishu babban birnin kasar

Kasa biyan sojojin albashi har tsawon watanni shida da kasar Somaliya ta yi ya haifar da rashin jituwa a tsakanin gwamnati da wasu kasashen duniya kamar Kasar Amurka da ke tallafawa kasar da makudden kuddade don yakar ayyukan ta’adanci a kasar.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.