Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon. Alasan Ado Doguwa game da cimma muradun karni

Wallafawa ranar:

A jiya lahadi kasashen Afirka da dama ne suka gabatar wa taron Majalisar Dinkin Duniya da rahotanni kan yadda suka aiwatar da shirin ‘’Cimma Muradun Karni’’ wanda majalisar ta shata a cikin shekaru 15 da suka gabata domin rage fatara a tsakanin al’umma.Najeriya dai na daga cikin kasashen da suka gabatar da nasu rahoton a daidai lokacin da Majalisar ta Dinkin Duniya ke shirin kaddamar da wani sabon shiri domin amfanin kasashe masu tasowa.Hon Alassan Ado Doguwa, shugaban kwamitin sa-ido kan wannan shiri a Najeriya kuma daya daga cikin ‘yan tawagar kasar da suka gabatar da wannan rahoto, ya zanta da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.

Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.