Burundi
An kaiwa jami'in kungiyar farar hula hari a Burundi
A Burundi Pierre Claver Mbonimpa na kungiyar Karen hakkin Bil Adama daya daga cikin shugabanin kungiyoyin fararen hular kasar da aka raunana jiya sakamakon harbi da bindiga na cikin mummunar yanayi a asibitin kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Balthazer Fengure na kungiyar Karen hakkin Bil Adama yace wasu yan bindiga a kan Babura ne suka harbi Pierre Clever Mbonimpa wanda yayi adawa da takarar shugaba Pierre Nkurunziza.
Ana saran asibitin yayi Karin haske kan halin da yake ciki yau.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu