Nijar na bikin cika shekaru 55 da samun ‘yancin kai
Yau 3 ga watan Agusta Jamhuriyar Nijar ke bikin cika shekaru 55 da samun ‘yancin-kai daga turawan mulkin mallakar Faransa, kuma shugaban kasar Mahamadou Issifou ya yi jawabi ga al’umma kan batutuwa da dama.
Wallafawa ranar:
Muhimman batutuwa uku ne shugaban ya fi mayar da hankali a cikin jawabinsa da suka hada da tsaro, da lattin daminar bana sannan da batun zabubbuka masu zuwa
Amma shugaban bai tabo batun cin hanci da rashawa ba da kuma batun rage farashin man fetir da al’ummar kasar ke bukata.
Game da jawabin shugaban Salissou Issa ya aiko da rahoto daga Maradi.
Rahoton Salisu Issa kan bikin Nijar cika shekaru 55 da samun 'yancin kai
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu