Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Kabiru Dandago na Jami’ar Bayero Kano

Wallafawa ranar:

Kungiyar OSIWA da ke fafatukar tabbatar da jagoranci na gari a yankin yammacin Afrika ta fitar da wani rahoto da ke cewa manyan kamfanonin kasashen duniya da ke aikin a kasashen yammacin Afrika na kauracewa biyan haraji a kasashen, al’amarin da ke hana yaki da taulaci a nahiyar. Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Farfesa Kabiru Dandago na jami’ar Bayaro da ke Kano.

Noma tushen arziki
Noma tushen arziki Getty Images/Danita Delimont
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.