Isa ga babban shafi
Maroko

Bakin haure sun nemi mafaka cikin mujami'a da ke Tanger a Maroko

Daruruwan baki ‘yan ci rani da ke kokarin shiga Turai ne suka nemi mafala a wata mujami’a da ke yankin Tanger na kasar Maroko, domin kauce wa jami’an tsaro da ke kokarin kama su.

Bakin Haure a garin Tanger na Maroko, ranar 2 ga watan Yulin  2015.
Bakin Haure a garin Tanger na Maroko, ranar 2 ga watan Yulin 2015. AFP PHOTO / FADEL SENNA
Talla

Tun a farkon makon da ya gabata ne jami’an tsaron suka kaddamar da samame domin kama dimbin baki da ke kokarin tsallakawa zuwa Turai daga kasar, yayin da sauran suka ruga zuwa cikin wannan coci da ke garin na Tanger.

Mafin yawansu dai matasa ne mata da maza da suka fito daga kasashen Afirka na yankin kudu da Sahara.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.