Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Sani Yahaya

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar Faransa François Hollande, ya Fara ziyara a kasashen Afrika, da suka hada da Benin, Angola da Kamaru, domin inganta huldar diflomasiyya tsakanin kasashen. Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Dr Sani Yahaya a kasar Jamhuriyar Niger ga kuma yadda hirar su ta kasance. 

AFP PHOTO / ALAIN JOCARD
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.