An yi Bikin ranar Zawarawa a duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta ce duk da babu alkalumma game da yawan Zawarawa a fadin duniya amma Miliyoyin Zawarawan ne ke cikin mawuyacin hali, sakamakon rasuwar mazajensu, ko kuma tsautsayin rabuwa da Miji. A wasu kasashen ma zawarawan na fuskantar tsangwama daga jama'a abin da ke jefa rayuwarsu da ta ‘ya’yansu cikin mawuyacin hali. Akan haka ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware 23 ga watan Yuni a matsayin ranar Zawarawa a duniya. To ko ya matasalar ta ke a Najeriya? Abubakar Isah Dandago ya aiko da rahoto Kano.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Rahotanni: An yi Bikin Zawarawa a duniya
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu