Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: abubuwan dake ci muku tuwo a kwarya

Wallafawa ranar:

Kamar yadda masu sauraren mu suka sani, a duk ranar jumma'a muna basu damar bayyana ra'ayoyinsu akan al-amuran dake ci musu tuwo a kwarya. yau shirin ya baiwa masu saurare damar tsokaci, to sai dai akasarin wadanda suka bayyana ra'ayoyinsu sun yi magane ne akan azumin Ramadan da siyasa da kuma noma. A yi saurare lafiya tare da Abdullahi Issa da ya gabatar da shirin.

Abin magana
Abin magana Getty Images / Peter von Felbert
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.