Isa ga babban shafi
Masar

Masar ta sako daya daga cikin 'yan jaridan Aljareezah da take tsare dasu

Hukumomi a kasar Masar sun saki daya daga cikin ‘yan jaridu uku dake gidan yarin kasar bayan ya kwashe kwanaki samada 400 a tsare, saboda zarginsa da taimakawa kungiyar ‘yan uwa musulmi.Peter Greste wanda dan jaridan tashan al jazeerah ne har ya isa birnin Larnaca na kasar Cyprus bayan sakin sa daga gidan yarin Tora dake Alkahira.Tashan Aljazeera yayi fatan za a sako sauran ‘yan jaridu biyu dake tsare. 

'Yan jaridan gidan talibijin din al Jareerah da aka tsare a kasar Masar
'Yan jaridan gidan talibijin din al Jareerah da aka tsare a kasar Masar REUTERS/Asmaa Waguih
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.