Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/10 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 18/10 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Shugaban Equatorial Guinea yayi afuwa ga 'yan siyasar da suka fice daga kasar

media Shugaban kasar Equatorial Guinea, Teodoro Obiang Nguema Reuters/James Akena

Shugaban kasar Equatorial Guinea Teodoro Obiang Nguema, ya sanar da yin afuwa ga dukkanin masu adawa da shi amma suke gudun hijira a kasashen ketare. Kudurin dokar da shugaba Obiang Ingema ya sanya wa hannu, ya bayyana cewa an dauki wannan mataki ne domin bai wa illahirin ‘yan siyasar kasar da ke zaune a kasashen ketare damar komawa gida, domin halartar taron mahawara kan lamurran da suka shafi kasar, wanda da za a gudanar a cikin kwanaki goman farkon watan nuwamba mai zuwa.
Cikin watan Agusta, shugaba Ingema wanda ya dare kan karagar mulkin kasar tun a shekarar 1979, ya bayyana cewa za a gudanar da babban taro, da zai hada dukkanin ‘yan siyasar kasar, kuma za a bai wa wadanda ke zaune a waje damar halarta.
To sai dai bayan da shugaban ya bayyana haka, da dama daga cikin manyan ‘yan siyasar kasar da ke zaune a kasashen waje, sun ce ba za su koma gida ba matukar dai ba a shelanta yin afuwa ga illahirin ‘yan siyasar da ke zaune a waje ba.
Shugaban dai ya bayyana cewa wannan taro, zai kasance wata dama domin tattaunawa akan dukkanin batutuwan da suka shafi kasar.

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure