Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 11/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 11/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 11/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 11/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Ebola: Gaisuwa ta fara wahala a Najeriya

media Ministan Lafiya Onyebuchi Chukwu da karamin Minista Haliru Alhasan suna gaisuwa daga nesa bayan zantawa da manema labarai game da cutar Ebola a Najeriya The nation, Photo Abayomi Fayese

A Najeriya, yanzu haka hankulan jama’a sun yi matukar tashi sakamakon yadda cutar nan ta Ebola ta yi sanadiyyar mutuwar mutane hudu, yayin da wasu fiye da dari daya ke ci gaba da kasancewa a karkashin kulawar jami’an kiwon lafiya. A game da yadda cutar ke saurin yaduwa a tsakanin al’umma, wannan ya sa jama’a suka soma nuna kyama ta fanni cudanya ko kuma yin mu’amala a tsakaninsu. Wakilinmu na birnin Kano Abubakar Isa Dandago ya aiko da rahoto.

Rahoto: Mu'amula ta fara wahala a Kano 15/08/2014 - Daga Abubakar Issa Dandago Saurare

 

 

 

 

 

Hukumar lafiya ta duniya WHO tace girman Cutar Ebola da ke bazuwa a yammacin Afrika ya zarce tunanin mutane tare da kiran daukar matakan gaggawa domin dakile yaduwar cutar da ta kashe mutane 1,069.

Hukumomin Najeriya sun gana da jami’an hukumar lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya kan annobar cutar Ebola da yanzu haka ta kashe mutane 3 a cikin kasar. Daga Abuja Muhammed Kabir Yusuf ya aiko da Rahoto.

Rahoton Kabiru Yusuf daga Abuja akan Ebola 15/08/2014 - Daga Kabir Yusuf Saurare

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure