Isa ga babban shafi
Gambia

Gambia za ta maye gurbin harshen turanci da na harsunan kasar

Shugaban kasar Gambia, Yahya Jammeh ya ce zai mayar da daya daga cikin harsunan kasar a matsayin harshen gwamnati, domin watsi da harshen turawan Ingila.

Shugaban kasar Gambia, Yahya Jammeh
Shugaban kasar Gambia, Yahya Jammeh
Talla

Jammeh ya ce bai zama wajibi ba a ce sai wanda ya iya turanci zai rike mukamin gwamnati.

Idan dai ba’a manta ba, shugaban ya janye kasar daga cikin kasashe renon England.

Kasar Gambia dai rainon Ingila ce, lamarin da ya sa ake amfani da harshen turanci a matsayin hrashe gudanar da ayyukan na yau da kullum a fannin gwamnati.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.