Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Matasa sun kera Jirgin sama mai saukar Ungulu a Kano

Wallafawa ranar:

Idan masu saurare suna biye da mu, a makon da ya gabata Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne da Idris Ibrahim Hassan wani matashi a garin Kano a Najeriya wanda ya kera jirgin sama. Shirin a wannan mako ya sake leka wa ne a Jahar Kano inda muka sake tattaunawa da wasu matasa guda biyu Usman shehu Ahmad Karama Fage da Shehu Karama Fage wadanda suka kera jirgin sama mai saukar Angulu.

Jirgin sama mai saukar Ungulu da Wasu matasan Kano suka kera a Najeriya
Jirgin sama mai saukar Ungulu da Wasu matasan Kano suka kera a Najeriya RFI/Dandago
Talla

Hotunan jirgin Sama mai saukar Ungulu da aka Kera a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.