Isa ga babban shafi

Rikicin Sudan ta Kudu

Shugaban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir da Riek Machar da ke hamayya da shi
Chanzawa ranar: 23/01/2014 - 11:34

A ranar 15 ga watan Disemban 2013 ne rikici ya barke a Sudan ta kudu da ta balle daga Sudan a 2011 bayan Shugaba Salva Kiir ya zargi tsohon mataimakinsa da yunkurin kifar da gwamnatinsa a Juba. Yanzu rikicin ya rikide zuwa na kabilanci tsakanin Kabilar Dinka ta Salva Kiir da Kabilar Nuer ta Riek Machar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.