Isa ga babban shafi
Nigeria

Shugaban Najeriya Ya sa hannu kan dokar haramta auren jinsi

Shugaban Najeriya ya sanya hanu a kan dokar da ta haramta auren jinsi daya a kasar.

Shugaban Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan
Shugaban Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan
Talla

Karkashin sabuwar dokar, wadanda aka sama da yin mu’amala tsakanin jinsi daya, za su iya fuskantar daurin shekaru 14 a gidan yari.

Akasarin ‘yan Najeriya na kyamar auren jinsi guda, to sai dai Amurka da kuma kungoiyoyin da ke kare masu irin wannan rayuwa ta auren jinsi, sun soki lamirin Najeriya dangane da kafa dokar, wadda suka bayyana a matsayin tauye hakkin da mutum yake da shi domin tafiyar da rayuwarsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.