Isa ga babban shafi
Nijar

An soke jarabawar kammala Firamare a Nijar

Hukumomin ilmi a Jamhuriyar Nijar, sun soke jarabawar kammala Firamare da daliban aji shida ke gudanarwa a karshen shekara, don shiga makarantun Sakandare a kasar. Gwamnati tace ta dauki wannan matakin ne saboda rashin amfanin jarabawar, da kuma makudan kudaden da ake kashewa, kamar yadda Ibrahim Malam Tchillo daga Damagaran ya aiko da Rahoto.

Wata Dalibar Makaranta a Jamhuriyar Congo
Wata Dalibar Makaranta a Jamhuriyar Congo RFI/Laurent Correau
Talla

02:59

Rahoto: An soke jarabawar kammala Firamare a Nijar

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.