Nijar
Ana fama da karancin Abinci a Nijar
Garuruwa sama da 400 ke cikin matsalar karancin abinci, da alkalumma suka bayyana, bayan rangadin Minista Abdou mani na kwanaki 6 a cikin lunguna da sako na Jihar Maradi. Lamarin da ya sa kungiyoyin fararen hula suka yi tsokaci akan yadda jami’ an gidan gona ke bayar da lissafi da farko mai kyau, don farantawa hukumomi rai, alhali daga bisani sai a bayyana abin da ba haka ya ke ba. Daga Maradi, Salissou Issa ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
Rahoto: Ana fama da karancin Abinci a Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu