Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Barayi da dubarun samar da tsaro a Intanet

Wallafawa ranar:

A Makon da ya gabata Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya diba matsalar 'Yan damfara da barayi masu satar kudade da bayanai ta hanyar Kwamfuta da Intanet. A wannan makon Shirin ya dora ne game da wannan batu tare da tattauna hanyoyi da mutane ya kamata su bi domin kaucewa barayin da kuma matakan da gwamnatocin ke doka wajen yaki da matsalar.

Wani yana aiki da Kwamfuta me hade da hanyar sadarwa ta Intanet
Wani yana aiki da Kwamfuta me hade da hanyar sadarwa ta Intanet REUTERS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.