Isa ga babban shafi
Faransa-Rwanda

Alkalan Faransa Na Zargin Wani Likita na Rwanda da Kisan kiyashi

Alkalan kasar Faransa sun zargi wani likita na kasar Rwanda da kitsa kisan kiyashi a kasar sa, kamar yadda wasu majiyoyi na sharia ke karas wa.Rwanda ta riga ta bada sammacin a kama mata Likitan mai suna Eugene Rwamucyo saboda kitsawa da aiwatar da munanan laifukan yaki a yankin Butare dake kudancin kasar cikin shekara ta 1994.Bayan nazarin shariar da Alkalan suka yi, Alkalan Faransa sun nuna cewa likitan nada laifi kuma ana iya kara tatsan bayanai daga gareshi.Lauyan sa Philippe Meilhac zargin da ake yi masa , akwai alamun Alkalan Faransa na zargi ne kawai. 

Eugene Rwamucyo Likitan da ake zargi
Eugene Rwamucyo Likitan da ake zargi rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.