Isa ga babban shafi
Aljeriya

Boteflikha ya yi wa majalisar ministocinsa kasarsa garambawul

Shugaban kasar Aljeriya, Abdoulaziz Bouteflika, ya yi garambawul ga Majalisar ministocinsa.

Tutar kasar Aljeriya
Tutar kasar Aljeriya
Talla

Sauye sauyen sun shafi ministocin cikin gida, tsaro, harkokin waje, da kuma nada Janar Ahmed Gaid Sellal, shugaban rundunar sojin kasar a matsayin mataimakin ministan tsaro.

Kwamishinan tsaro na kungiyar kasashen Afrika, Ramtane Lamamra ya zama ministan harkokin waje.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.