Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Rikicin siyasar kasar Masar

Wallafawa ranar:

Dubban magoya bayan hambararren shugaban kasar Masar Mohammed Morsi na ci gaba da gudanar da zanga-zanga duk da gargadin da gwamnatin rikon kwarya ta yi zata dauki matakin watse sansaninsu.Wanan shine abin da shirin Duniyar mu a yau na wannan makon zai duba, inda Abdulkarim Ibrahim da bakin nashi suka yi nazari kan wannan badakalar, ayi saurare lafiya.

wasu magoya bayan Mohamed Morsi na Masar
wasu magoya bayan Mohamed Morsi na Masar REUTERS/Amr Abdallah Dalsh
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.