Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Mugabe ya lashe zaben Zimbabwe

Wallafawa ranar:

Hukumar zabe a Zimbabwe ta bayyana sunan Shugaba Robert Mugabe a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa, yayin da babban mai adawa da shi Morgan Tsvangirai, ya sha alwashin kalubalantar sakamakon zaben, wanda Amurka tace an yi magudi. Garba Aliyu tare da abokan shirin Duniyarmu A Yau sun tattauna game da zaben.

Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe, yana kada kur'iar shi a zaben shugaban kasa.
Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe, yana kada kur'iar shi a zaben shugaban kasa. REUTERS/Philimon Bulawayo
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.