Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Fina-finai, wasu 'yan wasar Jamhuriyar Nijar sun tare a Tarayyar Najeriya

Wallafawa ranar:

Dandalin Fasahar Fina-finai, tare da Mahaman Salissou Hamissou, a wannan mako ya tattaunawa ne da wasu 'yan wasar Jamhuriyar Nijar da suka tare a birnin Kano na Tarayyar Najeriya.

'Yan wasar fina-finan Hausa a Najeriya.
'Yan wasar fina-finan Hausa a Najeriya.
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.