Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Yusuf Maitama Sule, Dan Masanin Kano

Wallafawa ranar:

A cikin wannan Watan ne na Mayu kungiyar Tarayyar kasashen Afrika zata yi bukin cika 50 da kafawa. Dakta Yusuf Maitama Sule yana cikin mutanen da suka taka rawa wajen kafa kungiyar kuma ya yi wa RFI bayanin Tarihin fara kafa kungiyar.

Dan Masanin Kano, Dr. Yusuf Maitama Sule a Lokacin da yake Hira da Rediyon Faransa
Dan Masanin Kano, Dr. Yusuf Maitama Sule a Lokacin da yake Hira da Rediyon Faransa RFIHausa/bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.