Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Dandalin fasahar fina-finai, ya tattauna ne da 'yan Mafarkin Zuciya daga Nijar.

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-finai na wannan mako, Mahaman Salissou Hamissou ya tattauna ne da 'yan kungiyar Mafarkin Zuciya da ke birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar a karkashin jagorancin Nouhou Soule Dan Maradi, wadanda suka kawo ziyara a ofishin RFI da ke birnin Lagos na Tarayyar Najeriya.

Salissou Hamissou tare da 'yan kungiyar Mafarkin Zuciya
Salissou Hamissou tare da 'yan kungiyar Mafarkin Zuciya Fina-finai/RFI
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.