‘Yan bindiga sun harbe kwamishinan Shari’a a Najeriya - Afrika - RFI

 

Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h30 GMT
  Labarai 08/10/2015 06:00 GMT
 • 07h00 - 07h30 GMT
  Labarai 08/10/2015 07:00 GMT
 • 16h00 - 17h00 GMT
  Labarai 08/10/2015 16:00 GMT
 • 20h00 - 20h30 GMT
  Labarai 08/10/2015 20:00 GMT

Labaran karshe

 • Rasha ta musanta kaddamar da hare haren makamai masu linzami a Iran kamar yadda Amurka ta ce
 • MAgajin garin Rome, Ignazio Marino ya yi murabus daga mukaminsa

Afrika

‘Yan bindiga sun harbe kwamishinan Shari’a a Najeriya

media Shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan

‘Yan bindiga a Maiduguri, sun hallaka kwamishinan shari’ar Jihar Barno, Zanna Malam Gana, a kauyan sa dake Bama. Wannan na zuwa ne kwana guda bayan harin da aka kaiwa Tsohon shugaban gandirebobin Nigeria, Ibrahim Jarma a Azare, inda aka raunana shi, kana kuma aka hallaka dogarin sa.

 

“Mun samu bayanan rasuwar kwamishinan shari’a Zannah Malam Gana, wasu mutane dauke da bindiga ne su ka harbe shi a gidansa da misalin 8:45 na yamma a daren jiya” inji wani Jami’in gwamnati.

Shi kuwa Shugaban gandirobobin, an kashe ne a Jihar Bauchi a yayin da ya ke barin masallaci zuwa gidansa.
 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure