Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Saurari Ra'ayinka a game da batun soma tattaunawa da yan tawayen da suka yanke arewacin kasar Mali
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shugaban kungiyar Ansar Dine Iyad Ag Ghaly, wanda ke bukutar tabbatar da Shari’ar Musulunci a kasar Mali, yace zai goyi bayan matakin sasantawa domin kawo karshen rikicin siyasar kasar Mali bayan ya gana da Ministan Harakokin wajen Burkina Faso Djibrill Bassole a birnin Kidal da Gao.