Isa ga babban shafi
Algeria-France

Aljeriya na bukin cika shekaru 50 da samun 'yanci

Yau Kasar Algeria ke bikin cika shekaru 50 da samun yancin kai daga kasar Faransa, inda kasar ke cigaba da bukatar neman ahuwa kan yadda Faransar taci zarafin ‘Yan kasar lokacin mulkin mallaka.Dubban yan kasar Algeria ne suka rasa rayukansu, a gwagwarmayar da sukayi na samun yancin kai daga tsohuwar uwar gijiyar kasa, wato Faransa. 

Bukin cikar shekaru 50 da 'yancin kan Aljeriya
Bukin cikar shekaru 50 da 'yancin kan Aljeriya Leila Beratto / RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.