Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Afrika

Gwamnatin mulkin sojan Mali ta nemi taimakon yakan 'yan tawayen Azbinawa

media Captain Amadou Sanogo Capture d'écran de la télévision malienne.

Shugaban gwamnatin mulkin sojan kasar Mali, Capt Amadou Sanogo, ya nemi tallafin kasashen duniya, domin kawar da ‘yan tawayen Azbinawa na Arewaci dake ci gaba da dannawa inda suka kama garin Kidal mai mahimmanci.

Kirar shugaban ya zo kwana guda, bayan kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen Afrika ta Yamma, ECOWAS-CEDEAO ta bada wa’adin kwanaki, na mayar da mulki kasar ga zababbiyar gwamnatin farar hula da aka hambarar.

Yayin taron manema labarai sabon shugaban Sanogo, ya nemi kawayan kasar ta Mali, su kawo dauki, domin tabbatar da iyocin kasar.

Tun cikin watan Janairu Azbiwa kasar suka zari makamai suna yakan gwamnati, domin samar da ‘yan wa yankin Azbinawa.

Juyin juya halin kasar Libya, da ya kai ga kifar da gwamnatin Magayi Shugaba Muammar Gaddafi, ya janyo yaduwar makamai cikin kasashen Afrika ta Yamma, abunda ke haddasa tashe tashen hankula a wannan yanki.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure