Isa ga babban shafi
Najeriya

An kai hari kan jirgin ruwa a Najeriya

Kungiyar dake sa ido a sufurin jiragen ruwa ta Duniya, ta ce wasu 'yan fashin jiragen ruwa a Najeriya, sun kai hari kan wani jirgin daukar kaya, inda suka kama matukin jirgin da kuma babban injiniyan sa, kuma suka yi fashi ga matukansa.

Talla

Kungiyar ta ce, bayan harin sun raunana daya daga cikin matukan, abinda ya dada fito da yadda fashin jiragen ruwa ke karuwa a Najeriya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.