Isa ga babban shafi
Rasha

Rasha ta goyi bayan Tarayyar Afrika kan magance rikicn Libya

Shugaban Kasar Rasha Dmitry Medvedev, ya bayyana goyan bayan kan shirin kungiyar kasahsen Afrika ta AU, da Majalisar Dinkin Duniya, dan kawo karshen tashin hankalin kasar Libya.Bayan ganawa da shugaabn kasar Afrika ta kudu, Jacob Zuma, shugaba Medvedev ya bayyana yakin Libya, a matsayin wani zakaran gwajin dafi, kan kungiyar kawancen tsaro ta NATO, ganin yadda ake kashe fararen hula. 

Dmitri Medvedev da Jacob Zuma
Dmitri Medvedev da Jacob Zuma REUTERS/Vladimir Rodionov/RIA Novosti/Kremlin
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.