Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 10/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 10/12 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 10/12 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 10/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 07/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 07/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 07/12 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 07/12 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 09/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 07/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Hambararren shugaban kasar Madagasca zai koma gida

media Hambararren shugaban kasar Madagascar Marc Ravalomanana. (Photo : Claude Verlon/RFI)

Tsohon shugaban kasar Madagasca Marc Ravalomanana wanda ya yi gudun hijira bayan kifar da gwamnatinsa, ya bayyana yanke shawarar komawa gida, a wani yunkurin matsin labba ga gwamnatin kasar mai ci yanzu duk da cewa gwamnatin na farautarsa.

Tsohon shugaban ya bayyana haka ne a kasar Africa ta kudu, inda ya je gudun hijara tun a shekarar 2009 lokacin da sojin kasar suka aza Andy Rajoelina kujerar shugabancin kasar bayan hambarar da shi.

A cewar shugaban zai dawo gida ne domin tabbatar da demokradiya da ci gaban kasar Madagasca. Kodayake shugaban bai bayyana ranar dawowarsa ba.

Sai dai kuma gwamnatin kasar tana ganin dawowar tsohon shugaban wata barazana ce musamman ganin yadda kasashe ke fama da zanga-zangar adawa da gwamnatoci.

A kan haka ne kuma ministan shari’ar kasar Christine Razanamahasoa ta yi gargadin cafke shugaban idan har ya dawo a kasar.
 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure