Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/07 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 19/07 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/07 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 19/07 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 19/07 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/07 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/07 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 19/07 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/07 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 19/07 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 19/07 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 14/07 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/07 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 14/07 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/07 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Kididiga kan zaben shugaban kasa a jumhuriyar Nijar

media Niger candidats presidentielle Yan takarar shugabancin kasa a jumhuriyar Nijar RFI Hausa

Wani kanfani da ake kira Omega Intelligency, da ya kware wajen bincike ,lissafi da kididiga,ya gano da cewa a zaben shugaban kasa da zai gudana a kasar jumhuriyar Nijar,Mahamadou Issoufou na jama’iyar PNDS -Tarrayar zai kassance na Farko da yawan kuri’u kishi 46 cikin dari,Mahamane Ousman na CDS-Rahama na 2 da yawan kuri’u kishi 26 cikin dari,a yayin da Cheiffou Amadou na RSD-Gaskiya zai kassance na 3 da yawan kuri’u kishi 24 cikin dari. Binciken ya nuna da cewa Cheiffou Amadou zai taka rawa ta massanman kan ganin wanda zai kassance shugaban kasar Nijar a shekara ta 2011.
Kanfanin na Omega mai cibiya a binin Yamai na jumhuriyar Nijar ,ya gudanar da wanan bincike ne ta hanyar kira kuma jin ra’ayin jama’a ta waya, kwanaki 40 kaffin ranar zabe.
 

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure