Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 23/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 23/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 23/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 23/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Shugaban Faransa Sarkozy ya ce babu makawa wajen kawar da alka'ida

media Ministan Harkokin Wajwn Faransa Bernard Kouchner da shugaban kasar Mauritania, Mohamed Ould Abdel Aziz, à Nouakchott, le 26 juillet 2010. AFP

Tun bayan kisan da aka yi wa Michel Germaneau a yankin Sahel na Afrika, shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozi ya tura ministan harakokin wajensa Bernard Kouchner a yankin na Sahel, inda a jiya Litinin a birnin Nouakchott na kasar Mauritaniya ya tattauna da shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz, kafin a yau Talata ya ziyarci biranen Bamako na kasar Mali, da Niamey na Janhuriyar Niger.

Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy da ajiya Litanin ya tabbatar da mutuwar Michel Germaneau da 'yan ta’addan alka’idan reshen Magharib Aqmi suka yi garkuwa da shi, ya sha alwashin daukar fansa a kan kisan da ya kira na rashin imani,

A cikin jawabin da ya gabatar wa al’ummar kasar ta kafar taTV a jiya, shugaba Sarkozy ya bayyana cewa yan tsageran ba tare da tausayi ba sun kashe tsohon dan shekaru 78 a duniya, wanda kuma ke fama da rashin lafiya, tare da hana masa shan maganin da yake bukata kafin su aikata mummunan aikin a kansa.
 

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure